iqna

IQNA

Ma'aikatar ba da kyauta ta kasar Masar ta sanar da kaddamar da wasu da'irar haddar kur'ani mai tsarki na kasa da kasa guda uku a karon farko.
Lambar Labari: 3489279    Ranar Watsawa : 2023/06/09

Malamin Jami’ar New York A Zantawarsa Da IQNA:
Tehran (IQNA) fitaccen malamin siyasar kasa da kasa na jami’ar New York a kasar Amurka farfesa Phillis Steven Jr ya bayyana cewa, za a ci gaba da ganin ayyukan dabanci da ke cikin siyasar Trump.
Lambar Labari: 3485443    Ranar Watsawa : 2020/12/09